Category: Bbc hausa zaben sokoto

Bbc hausa zaben sokoto

Madugun yaki shugaban sojojin Nigeria Laftanar Janar Tukur Yusuf Buratai ya jagoranci kafa tubalin gina sansanin sojoji na musamman a cikin je Tunda jimawa rundinar sojin Nigeria tayi alwashin cewa idan ta karbi ikon jejin sambisa daga hannun Boko Haram zata mayar da jejin ya koma sansaninta domin horar da mayaka na musamman. Tun daga lokacin da Janar Buratai yayi hijira daga Abuja zuwa jejin sambisa ya kasance cikin bakaken kaya, wato yayi shiga irin na sojojin kundunbala ko 'yan a mutu, hakika muna yabawa kokarin da shugaban sojoji Janar Buratai yakeyi a wannan karon.

Fassara: Hon. Sai dai kissan da suka masa ana zargin cewa shi mamacin ya gane masu Garkuwan ne wanda sanadin haka yasa suka kasheshi Domin ana zargin Lamarin yana cike ne da cin amana na Aboki da Dan'uwa kamar yanda rihoton da aka aiko mana ke nunawa kuma tuni aka Cafke wanda ake zargin Domin Binciko hakikanin abinda ya faru. Iko sai Allah, ashe Kano zata iya yin tsit na Sa'a guda! A Lokacin dayake tsokaci kan Mummunar Iftila'in, Shugaban kasa yayi Umarni wa Ma'aikatar kula da harkokin Jinkai, Kula da Bala'i da walwala, data gudanar da bincike da hada Rahoto dalilan daya janyo faruwan Iftila'in, dakuma bada shawari kan yadda za'a kauce wa faruwar Makamancin sa a nan gaba.

Shugaban yakuma kara bada Umarnin samar da duk wata bukatar na taimakon cikin wa wa'anda Iftila'in ta Shafa, yakuma yi Addu'a Allah yaji kan wa'anda suka rasa Rayukan su yakuma bada sauki cikin lokaci kankani ga Mutane da suka samu Rauni.

Jump to. Sections of this page. Accessibility help. Email or phone Password Forgotten account? Sign Up. Join group settings More. Haji Shehu shared a post. Haji Shehu 6 hrs. Babakura Muhammed shared a post. Datti Datti 17 hrs. Babakura Muhammad blog 9 hrs. Yayin da yakirashi yau Juma'a ta wayar Tangaraho Shugaban kasa Buhari yace: "Ni kaina na kadu cikin bakin ciki na rasuwar Uwargidan ka Hajiya Binta Umar mai shekaru Hausa Linzami 8 hrs.

bbc hausa zaben sokoto

Hassan Bappah Ali Dankwambo shared a post. Bappah Abubakar 12 April at Allah ya jikansa ya kuma tona asirin wa yanda suka aikata wannan mummunan aikin. Haji Shehu 10 hrs.

Babakura Muhammed 15 hrs. Musa Shekaran Fagge. Yesterday at Babakura Muhammad blog Yesterday at Hausa Linzami 14 March. Haji Shehu 20 hrs. Gwamnatin jihar Kano zata maido da dan Jigawa mai cutar Coronavirus garin sa! Forgotten account?Wannan shafukan na waje ne kuma za su bude ne a wani shafin daban.

bbc hausa zaben sokoto

A yau ne ake sa ran Kotun Kolin Najeriya za ta yanke hukunci kan shari'un zaben gwamna na jihohin Kano da Sokoto. Wasu da ba su gamsu da yadda zaben ya kasance ba ne dai suka shigar da kara gaban kotun suna kalubalantar sakamakon da hukumar zaben kasar INEC ta bayyana a jihohin.

A watan Maris din bara ne INEC ta bayyana Ganduje na Kano da Tambuwal na Sokoto a matsayin wadanda suka lashe zaben watan Maris, bayan an yi zabe karo na biyu kasancewar zaben zagaye na farko bai kammala ba, wato dai ya zama inconclusive, abin da Abba da Ahmed Aliyu suka kalubalanta.

Tun a makon jiya ne dai kotun ta shirya bayyana hukunci kan jihohin na Kano da Sokoto tare da wasu jihohin, to amma wasu dalilai sun sanya kotun dage yanke hukuncin zuwa yau.

A shari'a da aka yi ta kotun kararrkin zabe ta jiha dai Ganduje ne ya samu nasara a Kano, Tambuwal ya samu nasara a Sokoto, sannan sun kara samun nasara a kotun daukaka kara a Kaduna. Duka masu karar dai sun garzaya kotun kolin ne sabo da rashin gamsuwa da hukuncin da kotunan baya suka yanke. A yanzu matakin na Kotun Koli shi ne zai kasance na karshe a ja-in-jar da ake yi kan kujerun gwamnonin jihohin. Rashin tabbas, da rashin sanin mai zai faru ya sa magoya bayan wasu masu takaddamar a kotu ta koli suka dukufa da addu'ar neman nasara ga gwanayensu.

A makon da ya gabata ne dai Kotun ta Koli ta yanke hukunci kan shari'ar zaben jihar Imo inda ta sauke gwamnan jihar na lokacin Emeka Ihedioha ta ce kuma a rantsar da Hope Uzodinma, hukuncin da ya rikita lisafin 'yan kasar da dama, musamman ma 'yan siyasa. Hukuncin na jihar Imo ya kara haifar da rashin tabbas kan abinda zai iya faruwa a kotun a yau, kuma ya kara tabbatar da karin maganar nan da ake cewa shari'a mace ce mai ciki ba a san me za ta haifa ba.

Yau kotu za ta raba gardama kan zaben Kano da Sokoto 20 Janairu Image caption Shari'a tsakanin Ganduje da Abba Kabir na daga cikin shari'un da suka ja hankali a Najeriya A yau ne ake sa ran Kotun Kolin Najeriya za ta yanke hukunci kan shari'un zaben gwamna na jihohin Kano da Sokoto. Labarai masu alaka Najeriya Siyasar Najeriya.

Koma sama. Karin labaran Labaran Duniya.Paul Itodo, MBCG's secretary-general in a statement said the collaborative efforts of Army and Police in the past yielded dividends and would play out this time. Za a rika bin wadanda su ka dawo daga kasar waje. Wasu yan bindiga sun kai farmaki a kauyen Gangara da ke karamar hukumar Sabon Birni da ke jahar Sokoto inda suka kashe mutane 22 da kona kayayyaki da dama.

2019: An fito da sakamakon zaben Jihar Sokoto da kuma Jigawa

No fewer than 22 people were killed and property worth millions of naira raze down when suspected bandits attacked Gangara village in Sabon Birni in Sokoto. Wasu gungun miyagu yan bindiga sun kai wata mummunan hari a kauyen Gangara dake cikin karamar hukumar Sabon Birni ta jahar Sakkwtao inda suka kashe mutane 22 ta. Fear in Sokoto as state announces suspected Covid cases a day ago views. Police, Army collaboration will end Plateau, Sokoto banditry - Group Paul Itodo, MBCG's secretary-general in a statement said the collaborative efforts of Army and Police in the past yielded dividends and would play out this time.

Yan bindiga sun kashe mutane 22 sannan suka kona gidaje a Sokoto Wasu yan bindiga sun kai farmaki a kauyen Gangara da ke karamar hukumar Sabon Birni da ke jahar Sokoto inda suka kashe mutane 22 da kona kayayyaki da dama. Bandits kill 22, burn houses in Sokoto No fewer than 22 people were killed and property worth millions of naira raze down when suspected bandits attacked Gangara village in Sabon Birni in Sokoto. Mugun bako: Miyagu sun bindige mutane 22, sun kona gidaje da dama a Sakkwato Wasu gungun miyagu yan bindiga sun kai wata mummunan hari a kauyen Gangara dake cikin karamar hukumar Sabon Birni ta jahar Sakkwtao inda suka kashe mutane 22 ta.

Sokoto State News Today Load more.Mai magana da yawun Shugaba Buhari Femi Adesina ne ya sanar da hakan a ranar Juma'a da daddare da misalin Malam Abba Kyari masanin fannin shari'a da kuma aikin banki ko da yake daga bisani ya zama mai fada-a-ji a gwamnatin shugaba Buhari. Wannan shafi ne mai kunshe da labarai da rahotamnni da hotuna da bidiyo da suka shafi annibar coronavirus a duniya. Wannan taswira ce da ke kawo muku bayanan alkaluman cutar coronavirus a Afirka kai tsaye.

Adadin mutanen da suka mutu da wadanda suka kamu da kuma wadanda suka warke. A yayin da coronavirus ke ci gaba da yaduwa, ga wasu matakai da za ya kamata ku bi don kare kanku daga wannan cuta. Hukumar Lafiya ta Duniya ta bayyana matakan da mutane za su dauka domin kauce wa kamuwa da cutar numfashi ta coronavirus. Cuta ce mai saurin yaduwa fiye da yadda ake zato. Idan mutum daya ya kamu, a cikin yini guda zai iya shafa wa mutum uku zuwa tara, in ji wani kwararre. Mazauna biranen Najeriya guda biyu sun shiga cikin halin zaman zulumi bisa labarin jita'jita cewa za a kai musu hare-hare.

Dangantaka tsakanin wasu kasashe ta yi tsami a yayin da annobar korona ke kara bazuwa. Tashin hankalin ya dogara ne kan batutuwa da suka shafi magunguna da kayan aikin asibiti da kuma kan matakan da ake dauka don hana yaduwar cutar. Wani bangare da annobar coronavirus ta yi wa gagarumar illa, shi ne kasuwanci, harkokin 'yan kasuwa irinsu Rabiu Abdullahi da ke birnin Kano sun durkushe sanadin wannan cuta da ta janyo rufe iyakokin Najeriya.

Ana ce-ce-ku-ce game da kudaden tallafi da gwamnatin Najeriya ta ware don agazawa masu karamin karfi a lokacin da suke zaman gida sanadin cutar coronavirus. Wata kungiyar agaji tana son ta samar da kwamfutocin hannu masu karfin intanet na 4G ga kowane dakin kulawar musamman da ke asibitocin Burtaniya. Wasu zababbun hotunan wasu abubuwa da suka faru a Afirka a makon da ya gabata. Ku kalli labaran talabijin a duk lokacin da ku ke bukata wanda muke gabatarwa daga ranar Litinin zuwa Juma'a da karfe takwas na dare a agogon GMT.

Yadda aka gudanar da zaben gwamnoni a Najeriya

Manyan labarai Mafi shahara. Manyan labarai Coronavirus: Abba Kyari ya rasu. Mutanen da Coronavirus ta fi yi wa illa 'Girman barazanar da coronavirus ke yi wa Kano'. Tarihin Malam Abba Kyari Malam Abba Kyari masanin fannin shari'a da kuma aikin banki ko da yake daga bisani ya zama mai fada-a-ji a gwamnatin shugaba Buhari.

Masu coronavirus sun kai 27 a Kano 17 Aprilu Adadin masu coronavirus a Najeriya ya kai 17 Aprilu Coronavirus: 'Dole gwamnonin Arewa su tallafa wa 'yan cirani a Lagos'. Yadda matata ta haihu a dokar hana fita a Kano 17 Aprilu Labaran Coronavirus na Musamman. Coronavirus a Afrika: Yadda alkaluman cutar suke kai tsaye Wannan taswira ce da ke kawo muku bayanan alkaluman cutar coronavirus a Afirka kai tsaye. Alamun Coronavirus: Abubuwan da suka kamata ku dinga yi A yayin da coronavirus ke ci gaba da yaduwa, ga wasu matakai da za ya kamata ku bi don kare kanku daga wannan cuta.

Hanyoyi 4 na kare kai daga cutar coronavirus Hukumar Lafiya ta Duniya ta bayyana matakan da mutane za su dauka domin kauce wa kamuwa da cutar numfashi ta coronavirus. Shin kun san asalin cutar coronavirus? Za a rage wa 'yan wasan Arsenal albashi 17 Aprilu Babu ranar kammala gasar Premier ta bana 17 Aprilu Mitocinmu da sauko da sautin labarai. Labaran Bidiyo. Bidiyo Bidiyo "Babu maganin coronavirus a yanzu a duniya" 17 Aprilu Bidiyo Yadda muke sarrafa leda zuwa bulo - Intissar 15 Aprilu Kotun da aka kafa domin sauraron korafe korafen zaben gwamnan jihar Sokoto ta amince da wata bukata ta jam'iyyar APC, ta hannun lauyanta, Dr.

Alex Iziyon SAN, na barin jam'iyyar duba kayayyakin da aka yi amfani da su a zabukan jihar na ranar 9 da 23 ga watan Maris. Wani mamba a tawagar lauyoyin jam'iyyar da ke jihar, Mr. Jodi ya ce lauyan na da sama da hujjoji 40 da zai gabatarwa kotun a lokacin da aka soma shari'ar, yana mai cewa akwai hujjoji na cewar an tafka magudin da har ya baiwa Tambuwal nasara, musamman karya dokar zaben kasar ta kamar yadda aka sabunta, a zaben gwamnan jihar zagaye na biyu da kuma zaben jihar na farko.

A cewarsa, za a aikewa wadanda ake karar takarda, wacce za su mayar da amsa a cikin makwanni biyu, bayan nan ne kuma kotun za ta sanya ranar fara sauraron shari'ar.

Muna fatan za ka ci gaba da kasancewa tare da Legit. Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit. Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari, Tuntube mu a: labaranhausa corp. Main Labarai Labarai. Source: Legit. Tags: Hausa News. Show Comments. Harin rundunar sojin sama alummar gari kawai ta kashe ba yan bindiga ba - Sarakunan gargajiyan jihar Zamfara.Hausa States There are a number of theories and stories connected with the Hausa people, who today live in northern Nigeria, parts of Ghana, Niger and Togo.

Some centre on the idea of migration. There's also a shared Islamic history. The Hausa skill in horse riding is also thought to come from Kanem-Borno.

And finally there is music. The musicians of the court of the present Emir of Zazzau in Zaria say their instruments derive from Bornu. The connection goes even further north; the palace at Daura contains a sword, which people believe, came from the Pharaohs. He believes there is a connection, spanning the continent, linking the Hausas and the people of Ethiopia. He cites as evidence, linguistic similarities, and a shared worship of the sun, prior to Islam and Christianity arriving.

According to this, the King of Baghdad's son, Bayajidda or Abuyazidu, quarrelled with his father, left Baghdad and ended up in the state of Daura directly north of Kano in present day northern Nigeria. There, the people were terrorised and deprived of water by a snake which lived in a well. In return the king gave his daughter's hand in marriage. Bayajidda and his wife had a son, Bawo, who married and in turn had six sons who then became rulers of Kano, Zazzau ZariaGobir, Katsina, Rano and Daura; a seventh state Biram is added to the list.

These are the Hausa Bakwai, the seven Hausa states. There is also an extension to this story, which can be seen as a way of explaining a number of other states, which fell under Hausa influence, while retaining some of their own customs. This story tells of Bawo having a further seven sons by his concubine. It is thought they emerged out of a number of small communities, typically surrounded by stockades, enclosing not only houses but also agricultural lands.

Eventually these various communities grouped together to form larger groups, which in turn acquired the size and status of city-states. The custom of creating a fortified surrounding wall was maintained. These city walls can still be seen today. Each city-state had its own speciality. For Kano it was leatherwork and weaving later dyeingfor Zazzau it was slaves. Slave labour was used to maintain city walls and grow food.

In time, the city-states began to fight with each other. Internally, their rulers and administration became corrupt. The Fulbe are nomadic people who today travel through much of northern West Africa. These were mounted from the states of Futa Jalon and Futa Toro.

bbc hausa zaben sokoto

This set the scene for the son of a Fulbe teacher, Usman dan Fodio from Gobir, to launch a much more far-reaching jihad among the city-states. One of his initial goals was to convert Fulani pastoralists who had so far resisted Islam. But his jihad challenged the old Hausa aristocracy. The region was ripe for reform and the peasants had long felt badly used by their rulers. One of the ways of their government is their imposing on the people monies not laid down by the Sharia being those which they call Jangali cattle tax and Kudinsala annual gifts to rulers.

Therefore do not follow their way in their government and do not imitate them, not even in the titles of their kings. The origin of Zaria or Zazzau started seventy miles from here and then the father of Queen Amina moved to establish ancient Zaria city. When the father died, she succeeded him and became the first and the last queen and during her time she waged many wars to extend Emirate and succeeded in many of these.

Unfortunately she died down south. Wherever she conquered, she used to order people to build a wall around the town or city, so we still maintain what we call 'the walls of Amina. I've also heard that she had many lovers but that as soon as she had one lover she moved to another town and killed him so he didn't spread her secrets?

The only thing we know is that she did not marry.It is part of BBC foreign language output of 33 languages, of which five are African languages. The language service include radio station, Abuja bureau office and daily updated website which serves as a news portal and provides information as well as analyses in text, audio and video and provides online access to radio broadcasts.

Daily programme started one year later on 1 June, and continuously run since then.

She said in part:. This fantastic milestone shows its great success, and long may it continue". Nigerian President, Muhammadu Buhari also sent a voice message at the occasion where he made known that he is BBC Hausa loyal listener and has spent many years listening its programmes.

In its early days BBC rose to prominence in Hausa speaking world due to style of its reporting. It has conducted interviews with many prominent African politicians. BBC Abuja office was opened in At many times BBC Hausa service have senior editor, producers, assistant editor and senior reporter. Many BBC Programme are rebroadcast by Nigerian media houses both radio and television through special partnership with the BBC World Servicethese include the following media house: [5].

With the advent of digital means of communication, listening to traditional radio set have been steadily declining sice s. A research report by the BBC Trust found that there is "a wide distrust of local media in the Hausa speaking regions of Africa where locals perceive local broadcasters and journalists as open to manipulation.

From Wikipedia, the free encyclopedia. BBC Hausa language services. United Kingdom. BBC portal Journalism portal.

Retrieved 4 October Daily Trust.

PDP ta bar baya da Qura a jihar Sokoto

Archived from the original on 11 October Retrieved 11 October BBC Hausa. The New York Times. The Nigerian Voice. BBC Trust. BBC World Service. Albanian Romanian Polish.

BBC Radio. BBC Local Radio. Hidden categories: CS1 Hausa-language sources ha Articles with short description Pages using Infobox broadcasting network with unknown parameters.

Namespaces Article Talk. Views Read Edit View history. Languages Hausa Edit links. By using this site, you agree to the Terms of Use and Privacy Policy.

Radio network and website.


thoughts on “Bbc hausa zaben sokoto

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *